Tambayoyi Dubu - Sheikh Jafar App SupportAbdulkarim Nasir

Tambayoyi Dubu - Sheikh Jafar App Support

4.5
4.5 star

Total 16 Ratings

What is Tambayoyi Dubu - Sheikh Jafar? Description of Tambayoyi Dubu - Sheikh Jafar

Tambayoyin Sheikh Jafar Mahmud Adam Da Kuma Amsoshinsu. Saurari Tambayoyi Dubu (1000) Tambaya Mabudin ilimi ce.

Tambayoyi da amsoshinsu daga bakin sheikh jafar mahmud adam. Domin samun wadansu karatuttukan sheikh jafar duba cikin play store.

Yana aiki ba tare da internet ba

Download and listen questions and answers by Ja'afar mahmoud adam. This app works perfectly offline.

Download and listen free sheikh jafar mahmud questions and answers on marriage and relationship issues.

----------

Amsoshin wadansu tambayoyi da yanuwa sukayi akan aure. Mai bada amsoshin shine malam jafar mahmud adam.

Idan kun ji dadin wannan application na tambayoyin sheikh jafar kada ku manta kuyi rating dinsa tauraro biyar cikin wannan gida sannan ku aikawa wasu wannan manhajjar.

Aciki akwai Sheikh Jafar Tambayoyin Aure kamar haka:

Auren mace Kirista ko bayahudiya wane ne zai zama alwalinta ?

Kusantar mace bayan biyan sadaki kafin aure halal ko haram?

Mace mai haila a gidansu amma babu aure wai shin duk abincin da taci haram ne har sai an aurar da ita ?

Yaushe ne aure ke tabbata? bayan sadaki ko kuwa?

Mata da miji cikin talabishin wai ana gayyatar jamaa zuwa daurin aure, shin hakan ya halatta?

Yarinya bata son saurayin amma iyaye naso, to yaya za'ayi?

Budurwa nasa hijab da niqab amma samari na dauka cewa ita matar aure ce, yaya zatayi kenan?

Mutum da yarinya sun fahimci juna amma iyaye sunce a'a basa son auren to yaya zaayi ?

Amfani da magani domin tsayar da alada cikin ramadan, halal ko haram ?

Nasiha kan amfani da waya ga ma'aurata

Miji yace matarsa ta rika zuwa dakinsa bayan kammala girkin dare amma taki dole kullum sai yaje ya kirawota, me ya kamata yayi?

Yarinya taga mahaifiyarta tana saka magani cikin abincin babansu domin sihirceshi, me ya kamata tayi?

Shin mutum zai iya yanka abin suna fiye da daya ?

Yanuwan kishiyata sunce nayi asiri, ya zanyi, ya halatta na kai kara kotu?

Nasiha kan rashin godiyar mazaje ga matayensu

Miji ya zabi mace daya cikin matansa domin ajiyar mukullan dukiyarsa, shin hakan daidai ne ?

Neman taimakon sadaki domin yin aure ya kamata ??

Shin ya halatta asha maganin hana haihu saboda wadansu muhimman dalilai?

Yankan rago ranar suna wajibi ne ko kuwa ?

Idan miji ya nemi matarsa amma taki toh ya tabbata cikin hadisi zata kwana mala'iku na la'antarta to mene hukunci idan kuma ita matarce ta nemi mijin amma yaki?

Ya halatta mutum ya koyawa matarsa mota ?

TAMBAYOYI DUBU 1000 NA SHEIK JA'AFAR MAHMUD ADAM

wannan Application mai suna " Tambayoyi 100 na sheik ja'afar." yana dauke da irin tambayoyin da yan uwa musulmai suke yiwa marigayi sheik jaafar mahmud adam lokacin gudanar da tafsiri ko kuma alokacin dayaje wajen walima ko kuma gasar karatun alQur'ani mai Girma.

Sheik jafar tambayoyi 1000 (dubu da amsoshinsu)
Sheik jafar 1000 question and answer
Tambayoyi 1000 dubu by sheik jaafar

Domin samun sauran manhajjoji sai ku duba shafina dake wannan gida zaku samu irinsu complete Tafseer sheikh jafar, kundin tarihi na malam Aminu Ibrahim Daurawa, Siffatus Salatin nabiyyi malam jafar, Arbauna Hadith, addu'ar sheikh Ahmed sulaiman Nigeria, rediyon Hausawa da dai sauran manhajjoji.

Nagode!


  1. Tambayoyi Dubu - Sheikh Jafar App User Reviews
  2. Tambayoyi Dubu - Sheikh Jafar Pros
  3. Tambayoyi Dubu - Sheikh Jafar Cons
  4. Is Tambayoyi Dubu - Sheikh Jafar legit?
  5. Should I download Tambayoyi Dubu - Sheikh Jafar?
  6. Tambayoyi Dubu - Sheikh Jafar Screenshots
  7. Product details of Tambayoyi Dubu - Sheikh Jafar

Tambayoyi Dubu - Sheikh Jafar App User Reviews

What do you think about Tambayoyi Dubu - Sheikh Jafar app? Ask the appsupports.co community a question about Tambayoyi Dubu - Sheikh Jafar!

Please wait! Facebook Tambayoyi Dubu - Sheikh Jafar app comments loading...


Tambayoyi Dubu - Sheikh Jafar Pros

The pros of the Tambayoyi Dubu - Sheikh Jafar application were not found.

✓   Tambayoyi Dubu - Sheikh Jafar Positive Reviews

Tambayoyi Dubu - Sheikh Jafar Cons

The cons of the Tambayoyi Dubu - Sheikh Jafar application were not found.

✗   Tambayoyi Dubu - Sheikh Jafar Negative Reviews


Is Tambayoyi Dubu - Sheikh Jafar legit?

Yes. Tambayoyi Dubu - Sheikh Jafar is 100% legit to us. This conclusion was arrived at by running over 16 Tambayoyi Dubu - Sheikh Jafar user reviews through our NLP machine learning process to determine if users believe the app is legitimate or not. Based on this, AppSupports Legitimacy Score for Tambayoyi Dubu - Sheikh Jafar is 89.0/100.


Is Tambayoyi Dubu - Sheikh Jafar safe?

Yes. Tambayoyi Dubu - Sheikh Jafar is quiet safe to use. This is based on our NLP analysis of over 16 user reviews sourced from the IOS appstore and the appstore cumulative rating of 4.5/5. AppSupports Safety Score for Tambayoyi Dubu - Sheikh Jafar is 89.5/100.


Should I download Tambayoyi Dubu - Sheikh Jafar?

There have been no security reports that makes Tambayoyi Dubu - Sheikh Jafar a dangerous app to use on your smartphone right now.


Tambayoyi Dubu - Sheikh Jafar Screenshots

  • tambayoyi dubu - sheikh jafar iphone screenshot 1
  • tambayoyi dubu - sheikh jafar iphone screenshot 2

Product details of Tambayoyi Dubu - Sheikh Jafar

App Name:
Tambayoyi Dubu - Sheikh Jafar
App Version:
1.2
Developer:
Abdulkarim Nasir
Legitimacy Score:
89.0/100
Safety Score:
89.5/100
Content Rating:
4+ Contains no objectionable material!
Category:
Music, Lifestyle
Language:
EN   
App Size:
126.06 MB
Price:
Free
Bundle Id:
com.kareemtkb.sheikhjafar.tambayoyidubu
Relase Date:
02 July 2019, Tuesday
Last Update:
15 October 2019, Tuesday - 12:22
Compatibility:
IOS 10.0 or later

Tambayoyi Dubu - Sheikh Jafar 1.2 Update Note
✱ Version History

- App now works on iPad and iPhone - App supports iOS 10.0 or newer (instead of 12.0 or newer) - Beautiful user interface. Enjoy!.

What is the difference between iOS app and Android?

What is the difference between iOS app and Android?

Mobile operating systems are the backbone of the modern smartphone industry, with two major players dominating the market: Apple’s iOS and Google’s Android. Both operating systems have their own unique features and benefits, but there are also several key differences between the two. Fir...

What are the signs of iPhone hardware failure?

What are the signs of iPhone hardware failure?

iPhone hardware failure refers to a malfunction in one or more of the physical components of an iPhone. In some cases, these failures may be indicated by specific symptoms or error messages, while in others, the issues may be less apparent. However, understanding the signs of iPhone hardware failure...